young programmer's club

(ypc)

Young Programmers Club

YPC Club ne da aka budeshi dan cigaban yan arewa. A wanna club din ana koyar da matasa maza da mata yadda ake sarrafa computer da wayar hannu. Ana koyarda abubuwa kamar haka:-

Suna hoto
HTML HTML
CSS CSS
Javascript javascript
VB.net VB.net
c# c#
SQL SQL

manufar mu

Manufarmu itace.
  1. Bunkasa harkokin Computer A Arewa.
  2. Samarwa da matasa sana'o'in dogaro dakai.
  3. Wayarwa da mutane kai. saboda su fahimci wane yan dafarar computer da masu sana'a online na gaske.
  4. Samarwa kai da tsaro daga Sharrin yan damfara
  5. Ilimantar da mutane wajan gano hanyoyi da ake sarrafa Computer da Wayar hannu

In ka kammala za'a baka certificate wanda ko ina zaka iya amfani dashi a duniya

group Wanna hotan daliban da aka baiwa certipicate ne. daga hannun dama hamza shehu(Ass.Fin.Sec), Tukur Sunusi Gama(President), Nura Sunusi Gama(PRO Boys), Mal.kabiru (Founder of YPC), Sani Auwal(Secretary),Faisal Bala(Treasurer) Zahra'u Isa Musa(Vice President), Aisha Sani Garba(PRO Girls), Adam, Mubarak Auwal(Financial Secretary).