young programmer's club

(ypc)

Me
Game dani

Sunana Tukur Sunusi Gama. Ni ne president na YPC. Abinda nafi kwarewa akansa shine, Gina shafin yanar gizo(web design).

na fara karatun programming a 2019, ina daya daga cikin dalibai na farko da aka fara dauka a YPC. a inda aka fara koya mana HTML & CSS.

HTML & CSS shine abunda aka fara koya mana sanna javascript, daganan sai aka koya mana vb.net sai SQL da C#

mal.labiru
Game YPC

Young Programmers Club: club da ake koyar da matasa yaren computer kamarsu C#,vb.net,javascript, SQL(structured Quiry Language), HTML (Hyper text markup Language), CSS(Cascadig Style Sheet) da sauransu. Mamallakin group din shine Mal.Kabiru HANNUDAYA media teck wanda shine y kirkiri group din kuma yake koyar da programmin. kadan daga abubuwan dayake yi shine. gina shafin yanar gizo. da kera application da database.


shuwagabanni acikin dalibai sun hadada:-

sn

Arm

Name

1 President Tukur Sunusi Gama
2 Vice President Zahra'u Isa Musa
3 Secretary Sani Auwal
4 Ass Secretary Usaman Aliyu Dan juma
5 Treasurer Faisal Bala Ahmad
6 P.R.O I Nura Sunusi Gama
7 P.R.O II A'isha Sani Garba
8 Financial Sec. Mubarak Auwal Sa'ad
9 Ass.Fin.Sec. Hamza Shehu