Young Programmers Club
YPC Club ne da aka budeshi dan cigaban yan arewa. A wanna
club din ana koyar da matasa maza da mata
yadda ake sarrafa computer da wayar hannu. Ana koyarda abubuwa kamar haka:-
Suna | hoto |
---|---|
HTML | ![]() |
CSS | ![]() |
Javascript | ![]() |
VB.net | ![]() |
c# | ![]() |
SQL | ![]() |
manufar mu
Manufarmu itace.- Bunkasa harkokin Computer A Arewa.
- Samarwa da matasa sana'o'in dogaro dakai.
- Wayarwa da mutane kai. saboda su fahimci wane yan dafarar computer da masu sana'a online na gaske.
- Samarwa kai da tsaro daga Sharrin yan damfara
- Ilimantar da mutane wajan gano hanyoyi da ake sarrafa Computer da Wayar hannu
Wanna hotan daliban da aka baiwa certipicate ne. daga hannun dama
hamza shehu(Ass.Fin.Sec), Tukur Sunusi Gama(President), Nura Sunusi Gama(PRO Boys),
Mal.kabiru (Founder of YPC), Sani Auwal(Secretary),Faisal Bala(Treasurer)
Zahra'u Isa Musa(Vice President), Aisha Sani Garba(PRO Girls), Adam, Mubarak Auwal(Financial Secretary).